Danderun naman rago, suitable for every moment!

The Best And Tasty Meat Food Recipes

Cooking might be one of the earliest skills on the planet. That does not mean that there are any kind of limits to the knowledge available for the cook thinking about raising his or her abilities. Also the finest chefs, also specialists, can constantly locate new recipes, methods and methods to enhance their kitchen abilities, so lets try this Danderun naman rago recipe, we hope you like it.

Danderun naman rago

Danderun naman rago Emotional, young face Aggressive African American woman. The album features guest appearances from Nicki Minaj, Lil Wayne, Macy Gray and Future. True to her word, Ariana Grande released the title track off her next album tonight. Последние твиты от Woman of a Certain Rage (@woman_rage). @woman_rage.

You can cook Danderun naman rago using 21 ingredients and 14 steps. Here is how you do it.

Ingredients of Danderun naman rago :

  1. You need Naman rago rabin kilo.
  2. Provide Tarugu manya guda goma.
  3. Use Albasa manya biyu.
  4. Use Carrot madaidaita guda shida.
  5. You need Danyen citta madaidaici.
  6. Provide danye guda.
  7. Prepare Ganyen naa naa cokali babba daya.
  8. Use Maggi guda bakwai.
  9. Provide Gishiri karamin cokali daya.
  10. Use Yoghurt babban cokali hudu.
  11. Use Lemon tsami babba guda daya.
  12. You need Mangyada babban cokali hudu.
  13. Provide Foil paper.
  14. Use Curry karamin cokali daya.
  15. You need to prepare Thyme karamin cokali daya.
  16. Prepare Turmeric karamin cokali daya.
  17. Prepare Red chilli powder teaspoon.
  18. You need Ground sage teaspoon daya.
  19. Use Seasoned meat tenderizer, teaspoon daya.
  20. You need Dry oregano teaspoon daya.
  21. Prepare Ground white pepper teaspoon daya.

Short Tips:

If you are cooking from a recipe, the most effective tip we will give you is to read through the entire thing all the way through before you begin to cook. Not only will this help you gain a much better understanding of what the final dish should look and taste like, you’ll even be ready to ascertain which cooking tools you would like, as well as catch important instructions.

instructions :Danderun naman rago

  1. Ga hoton kayan da nayi amfani dasu wato ingredients din da kuma hotunan spices dana lissafo sunayensu kowanne don a fahimta..
  2. Da farko zaa juye naman ragon da aka riga aka wanke shi tas a ka tsane ruwan jikinshi duka. Zaa zuba naman a kwano babba ko roba mai zurfi..
  3. Zaa jajjaga tarugu daban albasa ma daban tun kafin a zo hada naman. Sai a zuba su akan naman bayan an juye a cikin kwano..
  4. Sai a zuba mangyada akai asa cokali babba na diban miya ko wooden spoon a jujjuyasu sosai..
  5. Sai a zuba yoghurt din akai.
  6. Anan zaa zuba gishiri,maggi,naa naa da aka yanka kanana sosai,curry thyme,turmeric, white pepper, sage,chilli powder da dry oregano.sai a raba lemon tsamin gida biyu a cire kananan kwallon da ke tsakiya a matse ruwan akan naman. A sami grater karama a yi grating citta da tafarnuwa a saman naman sai a yita juyawa da babban cokalin har tsawon mintuna uku sai a rufe shi a sa a fridge yayi kaman mintuna talatin zuwa awa guda..
  7. Zaa sami baking tray, wato trayna gashi wanda ake sawa a cikin oven a shimfida foil paper a kai..
  8. Sai ki juye hadin naman ragon akai..
  9. A wajen hada naman munyi grating albasa daya sauran dayan kuma an yanka ta manya manya. Sai a zuba albasar akan naman..
  10. Nan kuma carrot da aka yanka dogo dogo(Julienne) zaa zuba bayan an zuba albasar..
  11. Sai ki nannade foil din a hankali ki rufe koina sosai yanda iska ba zai samu shiga ba..
  12. Nan oven ne dama na kunna shi yayi mintuna talatin. Zaa maida wutar ta koma low heat sai a dora karamin tray din akan babban can sama ba kusa da wutar sosai ba yanda zai gasu a hankali. Na gasa shi tsawon awa guda sannan na fiddo shi na jujjuya na maida cikin oven din ya kara yin mintuna talatin sai na cire na kashe wutar..
  13. Shi wannan danderu yana da dadi matuka kuma zaa iya bin wannan hanyar wajen yin danderun kaza,kayan ciki,kifi ko ma naman saniya. Zaa iya cin sa da farar shinkafa,fried rice, Chinese rice,doya,taliya,couscous ko makaroni..
  14. A gwada a ci dadi lafiya!.

Food preparation a delicious meal for your family doesn't have to indicate spending hrs toiling away in the kitchen area. There are lots of number of recipes such as Danderun naman rago recipe, you can use to whip together a fantastic meal quickly, quickly your family will be taking pleasure in the fruits of your labors.

If you find this Danderun naman rago recipe useful please share it to your friends or family, thank you and good luck.

Danderun naman rago, suitable for every moment!
Collection Danderun naman rago, suitable for every moment! that are guaranteed to be delicious, Delicious and tasty


©️ Copyright 2020